Fahimtar Kalmar Salaf (Magabaci) Da Kuma Amfanin
Al-Imām As—Safārīni yana cewa: «ﺍﻟﻤﺮﺍﺩ ﺑﻤﺬﻫﺐ ﺍﻟﺴﻠﻒ :ﻣﺎﻛﺎﻥ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ﺍﻟﻜﺮﺍﻡ ﺭﺿﻮﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻬﻢ ﻭﺍﻋﻴﺎﻥ ﺍﻟﺘﺎﺑﻌﻴﻦ ﻟﻬﻢ ﺑﺎﺣﺴﺎﻥ, ﻭﺍﺗﺒﺎﻋﻬﻢ ﻭﺍﺋﻤﺔﺍﻟﺪﻳﻦ
Read MoreAl-Imām As—Safārīni yana cewa: «ﺍﻟﻤﺮﺍﺩ ﺑﻤﺬﻫﺐ ﺍﻟﺴﻠﻒ :ﻣﺎﻛﺎﻥ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ﺍﻟﻜﺮﺍﻡ ﺭﺿﻮﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻬﻢ ﻭﺍﻋﻴﺎﻥ ﺍﻟﺘﺎﺑﻌﻴﻦ ﻟﻬﻢ ﺑﺎﺣﺴﺎﻥ, ﻭﺍﺗﺒﺎﻋﻬﻢ ﻭﺍﺋﻤﺔﺍﻟﺪﻳﻦ
Read MoreBabban Malami Shaykh Ibn -Uthaimeen rahimahullah yake cewa: “Raddi akan ɓata -(wato kō da ya kasance ɓata daga abin da
Read MoreAbdullah bin Mas’ud, Allāh ya yarda da shi yace; Taƙaituwa akan Sunnah yafi alkhairi da ijtihādi akan Bid’ah (kirkiro abubuwa
Read MoreYin Shiru a nan gaskatawa ne da yarda, wanda za’a kama ka(da laifi) akai. “Kuma lallai ne Mun saukar maku
Read MoreShaykh Arafāt Ibn Hasan Al-Muhammadi Mai tambaya: Mi nene hukuncin fitar mace tana ɗauke da ƙanshi mai daɗi na sabulu?
Read MoreKa sani cewa lallai Allah ya karrara waɗansu ƙa’idoji ga kowane musulumi. Yana Mai faɗa: “Kuma dukkan abin da Manzo
Read MoreAhl-us-Sunnah ana kiran su da wannan taken “ahl-us-Sunnah” saboda suna aiki da Sunnah (tafarkin manzon Allāh tsira da amincin Allāh
Read MoreRubuce-Rubuce sun yawaita kuma a hakan waɗansu daga cikin mutanen babu wanda ya sansu. Ba’a sansu da neman Ilimi ba
Read More*SUNAN SHI* Shi ne Shaykh Muḥammad Ibn AbdulWahhab Ibn Sulaiman Ibn Ali Ibn Muhammad Ibn Ahmad Ibn Rāshid At-Tameemee. *HAIHUWAR
Read More